725 B
725 B
mulki
Ma'ana
Kalmar nan " mulki" tana nufin iko,sarrafawa, kohukumanci akan mutane, dabbobi ko ƙasa.
- An ce Yesu yana da mulki akan dukkan duniya, a matsayin annabi, firist da sarki.
- Sheɗan an yi nasara da mulkinsa har abada ta wurin mutuwar Yesu akan giciye.
- A akin hallitta, Allah ya ce mutum ya sami mulki akan kifaye, tsuntsaye da dukkan hallitu da ke duniya.
Shawarwarin Fassara:
- Ya danganta akan wurin, waɗansu hanyoyi da za'a iya fassara ta sun haɗa da "mulki" "iko" "mallaka."
- Kalmar nan ku yi mulki akan za'a iya fassara ta da cewa ku "mallaka" ko "sarrafa."
(Hakanan: duba mulki, iko)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Bitrus 05:10-11
- Kolosiyawa 01:13
- Yahuda 01:25