619 B
619 B
mahaifa, mahaifai
Ma'ana
Kalmar "mahaifa" wuri ne inda jariri ke girma a cikin cikin mahaifiyarsa.
- Wannan tsohuwar kalma ce da ake amfani da ita ba kai tsaye ba.
- Sunan mahaifa na zamani shi ne "wurin zaman jariri a ciki."
- Wasu harsuna na amfani da kalmar "ciki" da nufin mahaifiyar mace ko wurin zaman jariri.
- Ayi amfani da kalmar dake ma'anar haka a harshen da ake aikin fassarawar wanda aka fi sani sosai, a zahiri kuma karɓaɓɓe.
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Farawa 25:23
- Farawa 25:24-26
- Farawa 38:27-28
- Farawa 49:25
- Luka 02:21
- Luka 11:27
- Luka 23:29
- Matiyu 19:12