582 B
582 B
gonar inabi, gonakin inabi
Ma'ana
Gonar inabi babban wuri ne inda aka renon kuringar inabi kuma ake yin noman inabi.
- Gonar inabi ana zagaye ta da shinge domin ta kãre amfanin gonar daga ɓarayi da kuma dabbobi.
- Allah ya kwatanta Isra'la kamar kuringar inabin da bata bãda 'ya'ya masu kyau ba.
- Ana iya fassara kuringar inabi a matsayin "lambun gonar inabi" ko "dashen inabi."
(Hakanan duba: inabi, Isra'ila, itacen inabi)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Farawa 09:20-21
- Luka 13:06
- Luka 20:15
- Matiyu 20:02
- Matiyu 21:40-41
- Matiyu 21:40-41