604 B
604 B
kabila, kabilu, na kabila, mutanen kabila
Ma'ana
Kabila wata ƙungiyar mutane ce waɗanda zuriya ne daga kaka ɗaya.
- Mutane daga kabila ɗaya yawanci kuma suna da yare da al'ada ɗaya.
- A cikin Tsohon Alƙawari, Allah ya raba mutanen Isra'ila cikin kabilu sha biyu. Kowanne kabila zuriya ne daga ɗa ɗaya ko jikan Yakubu.
- Kabila bada kai ƙasa girma ba, amma tafi dangi girma.
(Hakanan duba: dangi, ƙasa, ƙungiyar mutane, kabilu sha biyu na Isra'ila)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Sama'ila 10:19
- 2 Sarakuna 17:16-18
- Farawa 25:16
- Farawa 49:17
- Luka 02: 36-38