678 B
678 B
farilla, farillai
Ma'ana
Farilla rubutu ne na masamman na shari'a da aka tanada don ta bada jagora ga yadda jama'a zasu zauna.
- Kalmar "farilla" ma'anarsa kusan ɗaya da "sharuɗɗai" da "doka" da "shari'a". Duk waɗannan kalmomi sun ƙunshi umarnai da buƙatun da Allah ya ba mutanensa ko masu mulki suke ba jama'ansu.
- Sarki Dauda ya ce ya zaunar da kansa cikin farillan Yahweh.
- Kalmar "farilla" za a iya fasarta ta da "doka ta masamman" ko "umarni na masamman."
(Hakanan duba: umarni, doka, shari'a, sharaɗi, Yahweh)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Sarakuna 11:11-13
- Maimaitawar Shari'a 06:20-23
- Ezekiyel 33:15
- Littafin Lissafi 19:02