773 B
773 B
ɓatanci, ɓata suna, masu ɓata suna, yin ɓatanci,
Ma'ana
Ɓatanci ya haɗa da faɗin abubuwa marasa kyau (da ba a rubuce ba) game da wani mutum. A faɗi waɗannan abubuwa ba a (rubuta su ba) game da wani mutum ana ɓata sunansa ne. wanda yake faɗar irin wannan abubuwan shi mai ɓatanci ne.
- Ɓatanci na iya zama rahoto na gaskiya ya kan kuma iya zama ƙarya, yakan sa mutane su dinga yiwa wanda aka ɓata ɗin kallon banza.
- A yi "ɓatanci" akan iya fassara shi da "yin magana saɓanin wani" ko "yaɗa mugun labari" ko "yin sũka."
- Mai yin ɓatanci ana kiransa "mai bada labari" ko "mai baza labari."
(Hakanan duba: saɓo)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Korintiyawa 04:13
- 1 Timoti 03:11
- 2 Korintiyawa 06:8-10
- Markus 07:20-23