560 B
560 B
hallakawa, kashe, yanka, kisa, kisan kai, kashewa, kisa, kashe-kashe
Ma'ana
A "hallaka" mutum ko dabba na nufin a kashe shi. yawancin yakan zama kisa ta hanya mai wahala ko ta'addanci, idan mutum ya kashe dabba ya hallakata.
- Idan ana magana kan dabba ko mutane da yawa, kalmar "yankawa" ita aka fi amfani da ita.
- Yayyankawa shima ana kiransa "yankawa."
- Faɗar "hallakarwa" za a iya fassara ta da "hallaka mutane" ko "mutanen da aka kashe."
(Hakanan duba: yankawa)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Ezekiyel 28:23
- Ishaya 26:21