463 B
463 B
ƙoƙon kai
Ma'ana
Kalmar "ƙoƙon kai" na nufin ƙashin kan mutum ko dabba.
- Wasu lokutan kalmar "ƙoƙon kai" na nufin "kai", kamar yadda yake a faɗar "aske kanka."
- Kalmar "wurin ƙoƙon kai" wani suna ne kuma na Golgota,inda aka gicciye Yesu.
- Akan iya fassara wannan da "kai" ko "ƙashin kai."
(Hakanan duba: gicciye, Golgota)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 2 Sarakuna 09:35-37
- Irmiya 02:16
- Yahaya 19:17
- Matiyu 27:32-34