490 B
490 B
riga, riguna, suturcewa da riga
Ma'ana
Riga taguwa ce ta waje dake da dogon hannu namiji ko mace na iya sanyawa. Tana kama da kwat.
- Riguna ana tsaga su daga gaba a kuma ɗaura su da abin kwalliya da maɗauri.
- Suna iya zama da tsawo ko kajere.
- Sarakuna na sanya riguna shunayya alamar sarauta, wadata da kuma daraja.
(Hakanan duba: sarauta, taguwa)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Fitowa 28:4-5
- Farawa 49:11-12
- Luka 15:22
- Luka 20:46
- Matiyu 27:27-29