601 B
601 B
girmamawa, bada girma, girmama
Ma'ana
Kalmar "girmamawa" na manufar yanayi na zurfin, bangirma ga wani ko wani abu. Girmama wani ko wani abu kana nuna girman wannan mutum ko abu.
- Wannan yanayin na nunawa ne ta ayyukan mutum ta girmama wanda ake girmamawa.
- Tsoron Ubangiji na can cikin girmamawar da mutum ke nunawa ta aikin biyayyarsa ga dokokin Allah.
- Ana iya fassara kalmar a ce "tsoro da bangirma" ko "girmamawa da gaske."
(Hakanan duba: tsoro, bangirma, biyayya)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Bitrus 01:15-17
- Ibraniyawa 11:7
- Ishaya 44:17
- Zabura 005:7-8