518 B
518 B
Iwa, Iwoyi
Ma'ana
Kalmar "iwa" wani dashe ne mai tsawon reshe dake girma cikin ruwa, ana samun ta ne a bakin kogi ko tafki.
- Iwoyin cikin Kogin Nilu inda aka ɓoye Musa sa'ad da yake jariri. Suna da tsayi, da rami ciki suna cinƙoso a cikin kogi.
- An yi amfani da busasshen iwa a Masar wurin yin takarda, kwando, da kuma kwale-kwalan ruwa.
(Hakanan duba: Masar, Musa, Kogin Nilu)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Sarakuna 14:15
- Luka 07:24
- Matiyu 11:07
- Matiyu 12:20
- Zabura 068:30