757 B
757 B
sarauniya, sarauniyoyi
Ma'ana
Sarauniya ita ce mai mulkin ƙasa ko kuma matar sarki.
- Esta ta zama sarauniyar mulkin Fasiya da ta auri Sarki Ahasuros.
- Sarauniya Yezebel muguwar matar Sarki Ahab ce.
- Sarauniya Sheba wata shahararriyar mai mulki ce wadda ta kawo wa Sarki Suleman ziyara.
- Furci kamar haka "uwar sarauniya" ana nufin uwa ko kakar sarki mai mulki ko gwauruwar sarki da bai daɗe da rasuwa ba. Uwar sarki tana da iko sosai; Ataliya, misali, ta sa mutane suka yi sujada ga gumaku.
(Hakanan duba: Ahasurus, Ataliya, Esta, sarki, Fasiya, mai mulki, Sheba)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Sarakuna 10:10
- 1 Sarakuna 11:18-19
- 2 Sarakuna 10:12-14
- Ayyukan Manzanni 08:27
- Esta 01:17
- Luka 11:31
- Matiyu 12:42