717 B
717 B
basira, lafazi, tattali
Ma'ana
Wannan magana "basira" yana fassara mutumin dake tunani mai zurfi game da ayyukansa sa'an nan ya ɗauki mataki mai hikima.
- Yawancin lokaci "basira" na nufin iya yanke shari'a ne game da abubuwan dake buƙatar aikatawa, kamar sarrafa kuɗi ko dukiya.
- Koda shi ke "basira" da "hikima" sun zo kusan ɗaya a ma'ana, yawancin lokaci "hikima" ta haɗa kowanne ɓangare kuma tafi nunawa akan abubuwan addini tsarin rayuwa.
- Ya danganta ga nassi, za a kuma iya fassara "basira" haka "gwani" ko "hankali" ko "hikima."
(Hakanan duba: wayau, ruhu, hikima)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Littafin Misalai 08:4-5
- Littafin Misalai 12:23-24
- Littafin Misalai 27:12