602 B
602 B
kamun farauta, farauta akan
Ma'ana
Wannan magana "kamun farauta" na nufin wani abu da aka farauto, misali dabba da ake ci.
- A misalce, "kamun farauta" zai iya zama mutumin da ake cin zalinsa, cutar sa, ko ƙwarar sa ta wurin mutumin da ya fi shi ƙarfi.
- Idan ana "farautar" mutane, ma'ana, ana ƙwararsu ta wurin wulaƙanta su ko sace wani abu daga gare su.
- Wannan kalma "farauta" za a iya kuma fassara ta haka, "'dabbar farauta" ko "wanda ake farautar sa" ko "cafke marar laifi."
(Hakanan duba: wulaƙanci)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Irmiya 12:09
- Zabura 104:21