707 B
707 B
garma, garemani, masu huɗa, mai huɗa, ƙasar da ba a yi mata huɗa ba
Ma'ana
"Garma" wani kayan gona ne da ake amfani da shi domin pasa ƙasa saboda a shirya ta domin shuka
- Garemani suna da fila-filai masu tsini masu shiga ƙasa. yawancin lokaci suna da mariƙi da manomi ke amfani da su ya bida garmar.
- A lokacin Littafi Mai Tsarki, shanu biyu ke jan garma ko wasu dabbobi.
- Yawancin garemani an yi su ne da ice mai tauri, sai ko 'yan fila-filan masu tsini da aka yi su da ƙarfe, kamar su tagulla ko baƙin ƙarfe.
(Hakanan duba: tagulla, bijimi)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Sama'ila 08:10-12
- Maimaitawar Shari'a 21:04
- Luka 09:07
- Luka 17:07
- Zabura 141:5-7