851 B
851 B
hamayya, kai ƙara, roƙo, roƙe-roƙe
Ma'ana
Wannan magana "roƙo" tambaya ce wadda ake son wani mutum ya amsata da gaggawa. Roƙo neman abu ne da gaggawa a wurin wani.
- Yawancin lokaci idan ana "roƙo" mutumin dake roƙon yana jin nauyin buƙatarsa kuma yana ji lallai yana buƙatar taimako.
- Mutane zasu yi roƙo ko suyi gaggawar ƙara ga Allah domin jinƙai ko su tambaye shi ya basu wani abu, ko domin kansu ko wasu.
- Wasu hanyoyin fassara wannan zai haɗa da waɗannan "roƙo" ko "tambaya" ko tambaya da gaggawa."
- Wannan magana "roƙo" za a iya fassarawa haka "roƙo da gaggawa" ko "matsawa."
- A tabbata an bayyana shi a fili cikin nassi saboda kada wanna maganar ta zama kamar ana roƙon kuɗi.
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 2 Korintiyawa 08:3-5
- Littafin Alƙalai 06:31
- Luka 04:39
- Littafin Misalai 18:17