741 B
741 B
farilla, farillai, ka'idodi, baye-baye, ayyuka, dokoki, shariɗɗu, al'adu
Ma'ana
Ka'idodi shariɗɗu ne dake shugabantar da mutane a kan tafarkin da zasu bi. Wannan kalma ma'anarta ta yi kusan ɗaya da "naɗawa."
- Wasu lokatai farillai al'adu ne da suka zama tsayayyu domin an saba yin su shekara da shekaru.
- A cikin Littafi Mai Tsarki, ka'idodi ayyuka ne da Allah ya umarta a yi. Wani lokaci yakan ce a yisu har abada,
- Wannan magana "ka'ida" za a iya fassara ta zuwa "dokar mutane" ko "ayyuka" ko "shari'a" ya danganta ga nassi.
(Duba kuma: umarni, doka, shari'a, naɗawa, farilla)
Wuraren da za ake samunsa a cikin Littafi Mai Tsarki:
- Maimaitawar Shari'a 04:13-14
- Fitowa 27:20-22
- Lebitikus 08:31-33
- Malakai 03:6-7