756 B
756 B
a sama, can cikin samaniya
Ma'ana
Wannan furci "a sama" da "can cikin samaniya" maganganu ne dake nuffin "sama."
- Wata ma'anar "can cikin samaniya" shi ne "mafificin ban girma."
- Za a iya yin amfani da furcin a sauƙaƙe, haka, "cikin ƙolƙolin itace" ma'ana, "cikin itace mafi tsayi."
- Wannan magana "a sama" ma'anarta can cikin sararin sama, kamar yadda sheƙar tsuntsu take can sama. A wannan yanayi za a iya fassarawa haka, "can sama cikin sarari" ko "a cikin dogon itace.
- Kalmar nan "sama" zai iya zama wuri mai tudu ko mahimmancin mutum ko abu.
- Wannan furci "daga can sama" za a iya fassra shi haka "daga sama."
(Hakanan duba: sama, girmamawa)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Littafin Makoki 01:13
- Zabura 069:29