621 B
621 B
mai
Ma'ana
Mai wani abu ne mai kauri, ruwa-ruwa da za a iya samunsa daga wasu tsire-tsire. A lokacin Littafi Mai Tsarki
- Ana amfani da man zaitun a yi girki, keɓewa, hadaya, fitilu da kuma magani.
- A zamanin dã, man zaitun yana da tsada, kuma idan kana da man za a ɗauke ka wani mai arziki ne.
- A tabbatar fassarar wannan kalmar an yi amfani da mai da ake girki da shi, ba na mota ba. Wasu yarurruka suna da kalmomi daban-daban domin irin waɗannan mai.
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 2 Sama'ila 01:21
- Fitowa 29:02
- Lebitikus 05:11
- Lebitikus 08:1-3
- Markus 06:12-13
- Matiyu 25:7-9