489 B
489 B
al'ƙalai, mahukunta
Ma'ana
Alƙali wani zaɓaɓɓen mutum ne wanda yake mahukunci game da shari'a.
- A lokacin Littafi Mai Tsarki, al'ƙalai sukan sasanta jayayya tsakanin mutane.
- Ya danganta ga nassi, hanyoyin fassara wannan magana za su haɗa da "alƙali mai mulki" ko "wanda hukuma ta zaɓa" ko "shugaban birni."
(Hakanan duba: alƙali, shari'a)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Ayyukan Manzanni 16:20
- Ayyukan Manzanni 16:35
- Daniyel 03:1-2
- Luka 12:58