558 B
558 B
iyali, iyalai
Ma'ana
Kalmar nan "iyali"tana nufin dukkan iyalin da ke rayuwa tare a cikin gida,da suka haɗa da dangi da dukkan bayinsu.
- Sarrafa iyali zai haɗa da biyar da bayi da kuma kula da mallaka.
- A waɗansu lokuta za'a iya baiyana "iyali"zai iya zama salon magana domin yin magana akan dukkan iyalai na wani, musamman zuriyarsa.
(Hakanan duba: gida)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Ayyukan Manzanni 07:10
- Galatiyawa 06:10
- Farawa 07:01
- Farawa 34:19
- Yahaya 04:53
- Matiyu 10:25
- Matiyu 10:36
- Filibiyawa 04:22