701 B
701 B
mayakin doki, mayaƙan dawakai
Ma'ana
A cikin Littafi Mai Tsarki kalmar "mayaƙan doki" ana ganin su akan mayaƙa a fagen dãga.
- Mayaƙan da ke tuƙa karusai suma ana iya kiran su "mahaya dawakai," duk da yake hakika ana nufin masu tuƙa karusai ne.
- Isra'ilawa sun yi imanin cewa yin amfani da dawakai a fagen dãga yana da tasiri sosai wanda kan sa mutane su sa dogararsu a kan su a maimakon dogara ga Yahweh, domin haka ba su da mahaya dawakai da yawa.
- Wannan kalmar za'a iya fassara ta da "mai tuƙa dawakai" ko "mahaya dawakai."
(Hakanan duba: karusa, dawakai)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Sarakuna 01:05
- Daniyel 11:40-41
- Fitowa 14:23-25
- Farawa 50:7-9