ha_tw/bible/other/horn.md

1.1 KiB
Raw Permalink Blame History

ƙaho, ƙahonni, busa

Ma'ana

Ƙahonni zaunannun wani tattauran abu ne mai ƙarfi da ke yin girma akan da yawa daga cikin dabbobi da suka haɗa da raguna, awaki, da kishimi.

  • Ƙahon rago akan mayar da shu abin busar waƙe-waƙe da ake kira ƙahon rago" ko "Shofar," wadda akan busa ta a al'amari na musamman kamar a bikin addini.
  • Allah ya ce da Isra'ilawa su yi ƙaho su sashi ya dubi kusorwoyi huɗu na teburin tagulla na ƙona turare. Ko da yake ana kiran wannan "ƙahonni," amma ainahi ba ƙahonnin dabbobi ba ne.
  • Kalmar nan "ƙaho" ana moronta wani lokacin a ambaci wata roba da aka goge ta zama kamar ƙaho kuma ana moron ta domin riƙe ruwa ko mai. Ƙahon mai ana amfani da shi domin ajiye man keɓew sarki kamar yadda Sama'ila ya yi da Dauda.
  • Wannan kalmar za'a fassara ta da ban da kaimar da ke nufin kakaki.
  • Kalmar nan "ƙaho" ana moron ta cikin salon magana domin alamta ƙarfi, da sarauta.

(Hakanan duba: iko, shanu, kishimi, awaki, hukuma, sarauta, tumaki, kakaki)

Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:

  • 1 Tarihi 15:27-28
  • 1 Sarakuna 01:22:03
  • 2 Sama'ila 22:03
  • Irmiya 17:01
  • Zabura 022:21