785 B
785 B
rataya, ratayewa, ratayayye, yin rataya ratayayyu, sagalalle
Ma'ana
Kalmar nan "rataya" tana nufin a dakatar da wani abu ko wani a bisa ƙasa.
- Mutuwa ta wurin rataya akan yi wanan ne ta wurin morar igiya da akan sagala a wuyan mutum akuma sagale shi akan wani abu maitsayi kamar reshen bishiya.Yahuza ya kashe kansa ta wurin ratayewa.
- Ko da yake Yesu ya mutu a lokacin da aka rataye shi a kan gicciyen gungume ba'a sa masa komai a wuya ba sojoji sun sagale shi ta wurin buga ƙusoshi a hannuwansa da ƙafafunsa akan gicciye.
- A rataye wani har kullum yana nufin yadda ake kashe wani ta hanyar rataye su da igiya zarge da wuyansu.
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 2 Sama'ila 17:23
- Ayyukan Manzanni 10:39
- Galatiyawa 03:13
- Farawa 40:22
- Matiyu 27:3-5