452 B
452 B
ƙato, ƙarti
Ma'ana
Kalmar nan "ƙato" har kullum tana nufin mutum wanda da tsayi da kuma ƙarfi.
- Goliyat, Bafilistiyen soja wanda ya yi faɗa da Dauda an kira shi ƙato domin yana da tsayi da ƙiba da kuma ƙarfi.
- Isra'ilawan da suka gewayo ƙasar Kan'ana suka ce mutanen da ke zama a can ƙarti ne.
(Hakanan duba: Kan'ana, Goliyat, Filistiyawa)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Farawa 06:4
- Littafin Lissafi 13:32-33