540 B
540 B
tanderu
Ma'ana
Tanderu wani babban wuri ne da ake hura wuta domin gasa abubuwa har su gasu.
- A lokacin dã, ana amfani da tanderu domin narka ƙarafa domin yin abubuwa, kamar tukwanen girki, abin wuya, makamai, da gumaka.
- Akan mori tanderu domin yin tukwanen ƙasa.
- A waɗansu lokutan akan mori salon magana domin nuna cewa abin na da zafi.
(Hakanan duba: allolin ƙarya, siffofi)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Sarakuna 08:51
- Farawa 19:28
- Littafin Misalai 17:3
- Zabura 021:9
- Wahayin Yahaya 09:2