643 B
643 B
turaren wuta
Ma'ana
Turaren wuta turare ne da ake samu daga wani itace mai ƙamshi, ana kuma amfani da shi a yi man shafawa da kayan ƙamshi.
- A cikin Littafi Mai Tsarki ana amfani da turare domin adana gawa domin jana'iza.
- Wanan turaren na da daraja domin warkarwarsa da kuma abubuwan ƙayatarwarsa.
- Sa'ad da masanan mutane suka ka zo daga gabashin ƙasa su ziyarci jariri Yesu a baitalami, turare na ɗaya daga cikin ɗaya daga kyautansu da suka kawo masa.
(Hakanan duba: Betlehem, masana mutane)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Tarihi 09:28-29
- Fitowa 30:34-36
- Matiyu 02:11-12
- Littafin Lissafi 05:15