739 B
739 B
sarewa, sarewu, kwaekwaro, kwarakwari
Ma'ana
A kwanakin Littafi Mai Tsarki, kwarakwarai su ne kayan waƙe-waƙe waɗanda aka yi da ƙashi ko itace da ramummukan da za su sa ƙara ta fito waje. sarewa wani irin kwarkwaro ne.
- Kwarakwarai da yawa na da waɗansu 'yan ciyayi masu ƙarfi da ke kyarma a lokacin da iska ta bi ta kansa.
- Duk wani kwarkwaro mara komai a ciki shi ake kira "sarewa"
- Makiyayi kan hura kwaekwaro domin tsayar da garken tumakinsa.
- Ana amfani da kwarkwaro ko sarewa domin yin waƙoƙin farin ciki ko na baƙin ciki.
(Hakanan duba: garke, makiyayi)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Korintiyawa 14:7
- 1 Sarakuna 01:38-40
- Daniyel 03:3-5
- Luka 07:31-32
- Matiyu 09:23
- Matiyu 11:17