735 B
735 B
garkuna, garke, yin garke, garka, garkar dabbobi
Ma'ana
A cikin Littafi Mai Tsarki "garke" na nufin wataƙungiya ta tumakin ko awaki da "garka" kuma na nufin rundunar shanu ko ta aladu.
- Harsuna da bam daban na da mabambantan hanyoyi na ba garkunan dabbobi suna ko kuma tsuntsaye.
- A misali, a Ingilishi shima yana moron ƙungiyar dabbobi domin ambaton garken dabbobi.
- A ayoyin da aka ambaci "garkuna da kumarunduna" domin yin ƙari da "tumaki" misalin idan harshen ba shi da wani suna domin ambaton dabbobi iri-iri.
(Hakanan duba: akuya, sa, alade, tunkiya)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Sarakuna 10:28-29
- 2 Tarihi 17:11
- Maimaitawar Shari'a 14:22-23
- Luka 02:8-9
- Matiyu 08:30
- Matiyu 26:31