698 B
698 B
masunta, masu kamun kifi
Ma'ana
Masunta mutane ne da ke kamun kifi daga ruwa wanda kuma shi ne hanyar samun abin zaman garinsu. A cikin Sabon Alƙawari, masunta na amfani da manyan taruna domin kamun kifi. kalmar nan masunta wani suna na masu kamun kifi.
- Bitrus da sauran manzanni sun yi aiki a matsayin masunta kafin Yesu ya kira su.
- Tun da yake ƙasar Isra'ila na kusa da ruwa Littafi Mai Tsarki na da misalai sosai game da masunta da kuma kifi.
- Wanan kalma za'a iya fassara ta da kalmar kamar "mutanen da ke kamo kifi" ko "mutane masu sana'ar kamun kifi."
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Ezekiyel 47:9-10
- Ishaya 19:8
- Luka 05:1-3
- Matiyu 04:19
- Matiyu 13:47