894 B
894 B
wuta, wuta da yawa, mafitar wuta, wuraren wuta, tukunyar wuta, tukwanen wuta
Ma'ana
Wuta zafi ne,haske ne da ke samuwa sakamakon ƙona wani abu.
- Itatuwan da aka aka ƙona kan zama toka.
- Kalmar nan "wuta" ana iya moron salon magana a ce da ita hukunci ko tsarkakewa.
- Shari'ar ƙarshe ta marasa bi ita ce wutar jahannama.
- Ana amfani da wuta domin tsarkake zinariya da sauran ƙarafa. A cikin Littafi mai Tsarki ana amfani da wanan matakin a baiyana yadda Allah ke tace mutane ta wurin abubuwa masu wuya da kan faru a cikin rayuwarsu.
- Kalmar nan "baftisima da wuta" za'a iya fassara "ta da a sa mutum ya sha wuya domin ya tsarkaka."
(Hakanan duba: tsafta)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Sarakuna 16:18-20
- 2 Sarakuna 01:10
- 2 Tassalonikawa 01:8
- 2 Tassalonikawa 01:8
- Ayyukan Manzanni 07:29-30
- Yahaya 15:6
- Luka 03:16
- Matiyu 03:12
- Nehemiya 01:3