814 B
814 B
annuri, masu annuri, yin annuri, aikin annuri
Ma'ana
Kalmar nan "annuri" tana nufin kasancewa da murna sabo da nasara ko kuma wata albarka ta musamman.
- Yin "annuri" ya haɗa da jin nishaɗi kan wani abu na mamaki, mutum zai zama da annuri akan dukkan ayuka masu nagarta na Allah.
- Wanan nishaɗi na iya sa mutum ya zama da taƙama sabo da wanan murnar da yake yi game da wanan nasarar ko kuma wadatar.
- Wanan kalmar "annuri za'a iya fassara ta da "bikin murna" ko yin wani babban taro na murna."
- Ya danganta ga wurin, kalmar nan annuri za'a iya fassara ta da "yabo cikin murna" ko "yin biki tare da yabon kai" ko "tunƙaho."
(Hakanan duba: fahariya, murna, farin ciki)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Sama'ila 02:1
- Ishaya 13:3
- Ayuba 06: 10
- Zabura 068:1-3
- Zafaniya 02:15