793 B
793 B
kashi, kashin dabbobi
Ma'ana
Wanan kalmar tana nufin wani kash maikauri na mutum ko na dabba, ana kiransa najasa, bayi. In aka yi amfani da shi a matsayin taki domin inganta ƙasa sai a kira shi "takin gargajiya."
- Waɗannan kalmomin ana iya moron su a matsayin salon magana domin a nuna wani abu marar daraja ko muhimmanci.
- Akan yi amfani da busassun kashin dabbobi a matsayin makamashin man fetur.
- Wanan furci "Kamar kashi a ƙasa" za'a iya fassara shi da "an warwatsu kamar kashin dabbabi marar amfani a saura."
- "Ƙofar Kashi" a kudu da garun Yerusalem, zai iya yiwuwa ƙoface a can da inda akan bi a zubar da shara daga cikinn birnin.
(Hakanan duba: ƙofa)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Sarakuna 14:10
- 2 Sarakuna 06:25
- Ishaya 25:10
- Irmiya 08:2