718 B
718 B
mãye, mashayi (buguwa)
Ma'ana
Kalmar nan "mãye" ko "buguwa" tana nufin yin tatul ta wurin shan barasa mai yawa.
- Mashayi mutum ne wanda ke yawan buguwa. Irin wanan mutum ana iya kiran sa da "ɗan giya"
- Littafi mai tsarki ya ce da masubi da su bugu fda giya amma Ruhun Allah ya bi da su.
- Littafi Mai Tsarki ya koyar cewa Buguwa wawanci ne yakan kuma kai mutum ga yin zunubi ta wata hanyar.
- Waɗansu hanyoyi na yin fassarar "buguwa" su ne "mãye" ko "jiri" ko "yin tatul da barasa" ko buguwa da abu mai sa mãye."
(Hakanan duba: ruwan inabi)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Korintiyawa 05:11-13
- 1 Sama'ila 25:36
- Irmiya 13:13
- Luka 07:34
- Luka 21:34
- Littafin Misalai 23:19-21