836 B
836 B
mafarki
Ma'ana
Mafarki wani abu ne mutane ke gani ko ji a cikin ransu a lokacin da suke barci.
- Mafarki yakan zama kamar abu ne zahiri ke faruwa, amma ba haka ba ne
- A waɗansu lokuta Allah kan sa mutane su yi mafarki domin su koyi wani ab u game da shi. Haka nan zai iya magana da mutane da mutane kai tsaye a cikin mafarkinsu.
- A cikin Bebil, Allah ya bada waɗansu mafarkai na musamman ga waɗansu mutane domin ya ba su saƙo, a mafi yawan lokuta akan abin da zai faru anan gaba.
- Mafarki ya bambanta da wahayi. Mafarki kan faru ne a sa'ad da mutum ke barci, amma wahayi mutum kan ganshi ne a lokacin da mutum ke tsaye.
(Hakanan duba: wahayi)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Ayyukan Manzanni 02:16-17
- Daniyel 01:17-18
- Daniyel 02:01
- Farawa 37:06
- Farawa 40:4-5
- Matiyu 02:13
- Matiyu 02 :19-21