995 B
995 B
kurciya, tantabara
Ma'ana
Kurciyoyi da tantabara waɗan ƙananan tsuntsaye ne masu fari-fari da kuma kala a jikkunansuwadda ta yi kama da fari a waɗansu lokutan.
- A waɗansu harsunan suna da mabambantan suna ga kowacce su.
- Ana amfani da kurciyoyi da tantabaru domin yin hadaya ga Allah, musamman ga mutanen da basu da ƙarfin sayen manyan dabba.
- Kurciya ce ta kawo ganye n zaitun ga nuhu a sa'ad da ruwan tsufana ya tsanye.
- Kurciyoyi a waɗansu lokutan suna alamta tsabta, rashin laifi,ko salama.
- Idan a harshen da za'a yi fassara basu da sunan tantabara ko kurciya, za'a iya moron kalmar tsuntsuwa mai tsanwa-tsanwa, a ba ta fittaccen suna na tsuntsu.
- Idan an yi amfani da sunan tantabara daq kurciya a wuri ɗaya to ya fi kyau a mori mabambantan sunaye ga waɗanan tsuntsaye, idan mai yiwuwa ne.
(Hakanan duba: zitun, mara laifi, tsaftatacce)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Farawa 08:09
- Luka 02:22-24
- Markus 01:10
- Matiyu 03:16
- Matiyu 21:12-14