767 B
767 B
madogaran ƙofa
Ma'ana
Madogaran ƙofa wani daɓe ne da ake yi a bangon ƙofa da kuma gefen ƙofa wadda ta ke saman ƙofa tana ba ta kariya.
- Gabanin Allah ya temaki Isra'ilawa su kuɓuta daga Masar ya bada ummarni gare su da su yanka ɗan rago su kuma sa jininsa a madogaran ƙofofinsu.
- A cikin Tsohon Alƙawari idan bawa na son zama bawan mai gidansa na muddin ransa zai sa kunnensa a madogaran ƙofar ubangijinsa a kuma sa guduma a kafe kunnensa kowanne madagari na ƙofa.
- Za'a iya fassara wanan da "madogaran katako da aka yi a kowanne gefe na ƙofa" ko kuma a gefen madogarin ƙofar.
(Hakanan duba: Masar, Ƙetarewa)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Sarakuna 06:31-32
- Maimaitawar Shari'a 11:20
- Fitowa 12 :07
- Ishaya 57:7-8