721 B
721 B
jaki, alfadari
Ma'ana
Jaki dabba ce mai ƙafa huɗu, ta yi kama da doki, amma ba ta kai doki ba tana da dogayen kunnuwa.
- Alfadari dangin namijin jaki ne da goɗiya.
- Alfadarai dabbobi ne masu ƙarfi, domin haka suna da daraja wajen aikin.
- Da jakuna da alfadarai ana moron su domin ɗaoko kaya da kuma zirga-zirga.
- A kwanakin Littafi Mai Tsarki, sarakuna kan hau jaki ne a memakon doki domin nuna salama, domin dawakai ana moron su ne a kwanakin yaƙi.
- Yesu ya shiga Urshalima akan ɗan aholakin jaki mako gabanin a giciye shi a can.
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Sarakuna 01:32-34
- 1 Sama'ila 09:04
- 2 Sarakuna 04:21-22
- Maimaitawar Shari'a 05:12-14
- Luka 13:15
- Matiyu 21:02