822 B
822 B
al'adu, koyarwa, imani iri-iri, ka'idoji, ilimi
Ma'ana
Kalmar nan "al'adu" ma'anarta mai sauƙi ita ce "koyarwa." Har kullum tana magana ne akan koyarwar addini.
- Bisa ga koyarwar krista, al'adu na nufin dukkan wata koyarwa game da Allah Uba, Ɗa da ruhu mai tsarki- haɗe da halaiyarsa, nagartarsa, da kuma duk abin da ya yi.
- Hakanan tana nufin dukkan wani abu da Allah ya koyawa krista game da yaddaza su yi zaman tsarki da ke ba shi ɗaukaka.
- Kalmar nan "al,ada" a waɗansu lokutan ana amfani da ita don a ambaci koyarwar ƙarya ta addinan duniya waɗanda mutane suka ƙago. Wurin ya baiyana kalmar a fili.
- Haka nan kalmar za'a iya fassara ta da cewa "koyarwa ce."
(Hakanan duba: koyi)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Timoti 01:03
- 2 Timoti 03:16-17
- Markus 07:6-7
- Matiyu 15:7-9