624 B
624 B
kisan aure
Ma'ana
Kisan aure wani aiki ne a ƙarƙashin shari'a da ke kawo ƙarshen aure. Kalmar nan kisan aure tana nufin rabuwa ta zaman aure bisa matakin doka wanda ta kawo ƙarshen aure a tsakanin ma'aurata.
- Ma'anar wanan kalmar mai sauƙi ita ce kora, saki, ko rabuwa da ma'aurata, waɗansu harsunan za su iy amfani da irin waɗannan kalamai wajen baiyana kisan aure.
- "Takardae shedar kisan aure" aza' iya fassara ta da da ke baiyana cewa aure ya kawo ƙarshe."
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Tarihi 08:8-11
- Lebitikus 21:7-9
- Luka 16:18
- Markus 10:04
- Matiyu 05:32
- Matiyu 15:03