997 B
997 B
wulaƙanci, wulaƙantarwa, wulaƙantacce, na wulaƙantarwa
Ma'ana
Kalmar nan "wulaƙanci"tana nufin rasa girma da darajantawa.
- Lokacin da mutum ya yi wani na zunubi, zai iya sa shi ya kasance a cikin halin wulaƙanci da rasa daraja.
- Kalmar nan "wulaƙantarwa" ana amfani da ita domin nuna aikin zunubi ko kuma ga mutumin da ya yi zunubin.
- A waɗansu lokutan mutumin da ke yin abin da nagari akan yi ƙoƙarin wulaƙantar da shi ko a kunyatar da shi.
- Misali a lokacin da aka kashe Yesu akan giciye, wanan tafarki ne na wulaƙantarwa mutuwance, Yesu bai yi wani abu da ba dai-dai ba da har zai sa a yi masa wanan wulaƙancin.
- Hanyoyin fassara wulaƙantarwa sun haɗa da "kunyatarwa" ko "ƙasƙantarwa."
- Hanyoyin fassara abin "kunyatarwa" sun haɗa da "ƙasƙantarwa" ko "kunyatarwa."
(Hakanan duba: ƙasƙantarwa, girmamawa, kunyatarwa)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Timoti 03:07
- Farawa 34:07
- Ibraniyawa 11:26
- Littafin Makoki 02:1-2
- Zabura 022:06