742 B
742 B
hamada, jeji, daji, hamadoji
Ma'ana
Hamada, ko jeji, wuri ne bussashe, kuma saimo inda 'yan itatuwa kima ne kawai ke tsira su yi girma a wurin.
- Ƙasar hamada wuri ne da ba a yin ruwa yake kuma da 'yan tsirai kaɗan da 'yan dabbobi kima.
- Sabo da yanayi mai zafi na wurin mutane kima ne ke iya zama a wurin to shima ana kiransa "busarshiyar hamada"
- Hamada na da ma'anar zama a tantagaryar dajin da ba ruwa inda ba kowa
- Wannan kalmar za iya fassara ta a matsayin "yasasshen wuri" ko "wurin da ba kowa."
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Ayyukan Manzanni 13:16-18
- Ayyukan Manzanni 21:38
- Fitowa 04:27-28
- Farawa 37:21-22
- Yahaya 03:14
- Luka 01:80
- Luka 09:12-14
- Markus 01:03
- Matiyu 04:01
- Matiyu 11:08