917 B
917 B
ƙazanta, ƙazantacce, ƙazantarwa
Ma'ana
Kalmar nan "ƙazanytata" tana ma'anar, a ɓata ko a ƙazantar da wuri mai tsarki ko wani abu mai tsarki ta hanyar da ba za'a yarda ayi amfani da shi a sujada ba.
- An fi ayyana abin da ya ƙazantu ta wurin nuna rashin darajantawa a gare shi.
- Misali sarakunan arna sun ƙazantar da tasa ta musamman daga haikalin Allah ta yadda suka more su domin shagli a wurarensu
- An yi amfani da ƙasusuwan matattun mutane ta hannun maƙiya aka ƙazantar da bagadin Allah a cikin haikalin Allah.
- Za'a iya fassnara wanan kalma a matsyin "ƙazantarwa"ko "ƙasƙantarwa" ko kuma "rashin tsarki" ko "marar girmamawa ƙazantacce" ko "mayar da shi "marar tsarki."
(Hakanan: duba: bagadi, ƙazanta, ƙasƙantarwa, abin ƙyama, tsaftatacce, haikali, tsarki)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Ayyukan Manzani 24:4-6
- Ishaya 30:22
- Zabura 074:7-8
- Zabura 089:39