760 B
760 B
kishimi, kishima, matan matan kishimai, jairran kishimai, remaye, remayen jeji
Ma'ana
Kishimi babban naman dawa ne da ke da ƙafafu huɗu wanda ke zama a jeji ko kuma kan duwatsu,wannan tamatar dabbar tana da dogayen ƙahonni ko wani abu mai kama da haka kanta.
- Kalmar nan kishima tana ma'anar tamatar kishimi jariran kuma sune 'ya'yansu ƙanana
- Kalmar kishimi tana nufin namijin kishimi.
- Rema kuwa wata irin dabba ce mai zama a kan dutse
- Kishimi na da ƙarfi sosai, da siraran ƙafafu kuma yakan yi gudu da sauri.
- Ƙafafunsu na da rababben kofato wanda ke temakonsu su hau samanitace ko dutse cikin sauƙi.
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 2 Sama'ila 22:34
- Farawa 49:21
- Ayuba 39:02
- Zabura 018:33
- Waƙar Suleman 02:7