644 B
644 B
ƙwarƙwara, ƙwarƙwarai
Ma'ana
Ƙwarƙwara mace ce wadda ta auri namijin da ya rigaya ya auri wata mata. Yawancin lokaci ƙwarƙwara ba matar aure bace bisa ga doka.
- A cikin Tsohon Alƙawari, yawancin lokaci ƙwarƙwarai bayin mataye ne.
- Za a iya samun ƙwarƙwara idan ansaye ta, ko tawurin cin mutane a yaƙi, ko tawurin biyan bashi.
- Ga sarki, yawan ƙwaraƙwarai alamar iko ne yawancin lokaci.
- Sabon Alƙawari ya koyar cewa ajiye ƙwarƙwara ba nufin Allah bane.
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 2 Sama'ila 03:07
- Farawa 22:24
- Farawa 25:5-6
- Farawa 35:21-22
- Farawa 36:12
- Littafin Alƙalai 19:1-2