845 B
845 B
shugaban rundunar mayaƙa, umarta
Ma'ana
Wannan furci "shugaban rundunar mayaƙa" ana nufin shugaban sojoji wanda shi ke da nawayar bishewa da umartar ƙungiyar sojoji.
- "Umartar" sojoji shi ne a bi da su ana kuma kulawa da su.
- Shugaban rundunar mayaƙa zai iya zama mai kula da ƙaramar ƙungiya ko babba, kamar a ce mutum dubu.
- Wannan kalma ana amfani da ita a kira Yahweh a ce da shi shugaban rundunar mala'iku mayaƙa.
- Wasu hanyoyin fasara wannan kalma "shugaban rundunar mayaƙa" zai haɗa da waɗannan, "shugaba" ko "hafsa" ko "ofisa."
- Wannan furci "a umarci" sojoji za a iya fassarashi haka, "bida" ko "zama mai lura da abu."
(Hakanan duba: umarni, mai mulki, hafsan soja)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- 1 Tarihi 11:4-6
- 2 Tarihi 11:11-12
- Daniyel 02:21-22
- Markus 06:21-22
- Littafin Misalai 06:07