793 B
793 B
sarki, sarakuna
Ma'ana
Wannan kalma "sarki" na nufin wannan mafi iko ko muhimmin shugaba a cikin wata ƙungiya.
- Ga wasu misalan da za a haɗa da su, "sarkin mawaƙa," "babban firist," da "shugaban masu ƙarɓar haraji," da "sarki mai mulki."
- Kuma za a iya amfani da shi a kira kan gida ko iyali, kamar misali a Farawa 36 inda aka kira wasu mazaje "sarakan" iyalansu. Idan aka sami haka, wannan kalma "sarki" za a iya ba ta fassara haka "shugaba" ko "maigida."
- Idan kuma za a yi magana akan wani abu ne za a iya amfani da kalman nan "shugabanci" ko "mulki," misali "shugaban mawaƙa" ko "firist mai mulki."
(Hakanan duba: babban firist, firist, mai karɓar haraji)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Daniyel 01:11-13
- Ezekiyel 26:15-16
- Luka 19:02
- Zabura 004:1