633 B
633 B
ango, anguna
Ma'ana
A cikin bikin aure, ango shi ne namiji wanda zai auri amarya.
- A al'adar Yahudawa a lokacin Littafi Mai Tsarki, ango shi ne uban biki shi wanda ya zo ya karɓi amaryar.
- A cikin Littafi Mai Tsarki, sau da yawa ana ce da Yesu "ango" wanda wata rana zai zo domin "amaryarsa," wato ikilisiya.
- Yesu ya misalta almajiransa da abokan ango waɗanda suke biki sa'ad da ango yana tare da su, amma za suyi baƙinciki sa'ad da ya tafi.
(Hakanan duba : amarya)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Ishaya 62:5
- Yowel 02:15-16
- Yahaya 03:30
- Luka 05:35
- Markus 02:19
- Markus 02:20
- Matiyu 09:15