368 B
368 B
amarya, amare, na amarya
Ma'ana
Amarya itace ta mace cikin bikin aure wadda ake aura wa miji, wato ango.
- Wannan kalma "amarya" an misalta masu bada gaskiya ga Yesu da ita, wato ikilisiya.
- Yesu shi ne misalin "ango" domin ikilisiya.
(Hakanan duba: ango, ikilisiya)
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Fitowa 22:16
- Ishaya 62:5
- Yowel 02:16