461 B
461 B
Liyafa
Ma'ana
Liyafa babban sha'anin abinci ne, abinci ne da aka saba ci amma yawancin lokaci abincin ya kan zama iri-iri.
- A zamanin dã, sarakuna suke liyafa domin su marabci 'yan siyasa shugabannai da wasu manyan bãƙi.
- Za a iya fasara shi haka "wadataccen abinci" ko "biki mai muhimmanci ko "abinci iri-iri."
Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki:
- Daniyel 05:10
- Ishaya 05:11-12
- Irmiya 16:08
- Luka 05:29-32
- Waƙar Suleman 02:3-4